Song of Solomon 7:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kanki ya yi miki rawani kamar Dutsen Karmel. Gashinki ya yi kamar shunayya; yakan ɗauke hankalin sarki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَنْكِ هُولَرْ دَرَجَنٜىٰ كَمَرْ دَرَجَرْ بَبَّنْ تُدُنْ كَرْمٜىٰلْ، كِڟُوانْ كَنْكِ كَمَرْ رِيغُنَنْ سَرَوْنِيَ نٜىٰ، أَبِنْ شَعَوَ غَ سَرْكِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kin ɗaga kanki sama kamar Dutsen Karmel. Kitsattsen gashin kanki kamar shunayya mafi kyau ne, Yakan kama hankalin sarki.