Song of Solomon 8:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ni katanga ce kuma nonaina sun yi kamar hasumiya. Ta haka na zama idanunsa kamar wanda yake kawo gamsuwa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَيْ نِے بَنْ‌غُواْثٜىٰ، نُواْنُواْنَ سُونٜىٰ غِنٜىٰ غِنٜىٰنْتَ مَاسُ ڟَيِ؞ غَ ڧَوْنَتَثّٜىٰنَ، نَذَمَ مَسَ أَبِنْ كَٰوُاْ سَلَمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ni bango ce, doguwa, mamana tantsai tantsai, Na sami kwarjini wurin ƙaunataccena.