Song of Solomon 8:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Solomon ya kasance da gonar inabi a Ba’al-Hamon; ya ba da hayar gonar inabi ga ’yan haya. Kowanne zai biya shekel dubu na azurfa don ’ya’yan inabin.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُلَيْمَٰنُ يَنَدَ غُواْنَرْ إِنَبِے، عَڧَسَرْ سَرْكِنْ دُوكِيَ؞ يَدَنْڧَتَ أَهَنُّنْ مَاسُ لُورَ دَ عِتَ، كُواْوَنّٜىٰنْسُ ذَيْ كَٰوُاْ أَظُرْڢَا دُبُو دَغَ كُطِنْ أَمْڢَانِنْ غُواْنَرْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sulemanu yana da gonar inabi A Ba'al-hamon, wato wuri mai yawan albarka. Ya yi ijara da waɗansu zaɓaɓɓun manoma. Kowannensu yana biyansa kuɗi, azurfa dubu.