Song of Solomon 8:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma gonar inabina nawa ne da zan bayar; shekel dubu naka ne, ya Solomon, kuma ɗari biyu na waɗanda suke lura da ’ya’yan itatuwansa ne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نِے دَيْ، غُواْنَرْ إِنَبِنَ تَاوَ ثٜىٰ كَطَيْ؞ يَا كَيْ سُلَيْمَٰنُ، كَنَ عِيَ رِڧٜىٰ أَظُرْڢَا دُبُنْ، مَاسُ لُورَ دَ غُواْنَ كُمَ سُرِڧٜىٰ طَرِے بِيُنْسُ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ni ma ina da gonar inabi ta kaina. Kai Sulemanu zan ba ka kuɗi azurfa dubu, Sauran ma'aikata kuma zan ba kowanne ɗari biyu.