Song of Solomon 8:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da sai in bi da kai in kawo ka gidan mahaifiyata, ita da ta koyar da ni. Da na ba ka ruwan inabi gaurayayye da kayan yaji ka sha, zaƙin rumman nawa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ ذَنْ كَٰوُاْكَ ثِكِنْ غِدَنْ مَامَاتَ، أَوُرِنْ ذَاكَ كُواْيَ مِنِ، أَوُرِنْ ذَنْبَاكَ ضُوً إِنَبِنَ مَيْ دَاطِے كَشَا، ضُوً یَیَنْ رُمَّنْ نَوَ، كَشَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai in kai ka gidan mahaifiyata, In ba ka gaurayayyen ruwan inabina wanda aka yi da rumman, ka sha.