Song of Solomon 8:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ruwa da yawa ba zai iya kashe ฦauna ba, koguna ba za su iya kwashe ta ba. In wani zai bayar da dukan dukiyar gidansa don ฦauna, za a yi masa dariya ne kawai.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุถููู ุงููู
ูุจููููู ุจูุฐููู ุนููู ููุดูููฐ ููุชูุฑู ฺงูููููุจูุ ูููุงูุบููู ุซูููููฐ ุฏู ุถููู ุจูุฐูุงุณู ุนููู ุดูุงุฑูููฐ ฺงูููููุจูุ ุนูุฏููู ูููู ููู
ฺููงู ุฏููููู ุงููุฑูุฒฺูงูููุณู ุฏููุงูู
ููู ููุณููู ฺงูููููุ ุฐูุงุนููู ู
ูุณู ุฏูุงุฑูููุงุฑู ุฑูููฐููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kome yawan ruwa ba zai iya kashe ta ba. Ba rigyawar da za ta nutsar da ita. Duk wanda ya ce zai iya sayen ฦauna da dukiya, Ba abin da zai same shi sai tashin hankali.