Titus 1:15 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ga tsarkaka kuwa, kome mai tsarki ne, amma ga waษanda suke marasa tsarki da kuma marasa ba da gaskiya, ba abin da yake da tsarki. Gaskiya dai, hankulansu da lamirinsu duk marasa tsarki ne.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบู ู
ููู ฺูุจูุชูุฑู ุฐููุซูููุง ูููุงูู
ูููฐ ู
ููู ฺูุจูุชู ููููฐุ ุนูู
ููุง ุบู ู
ูุงุณู ฺงูุธูููุชูุงุฏู ู
ูุฑูุณู ุจูุงุฏู ุบูุณููููู ุจูุง ุงููุจูููุฏู ููููููฐุฏู ฺูุจูุชูุ ุบูุณููููู ุฏููููู ุชูููุงูููู ุฐููุซูููุงุฑูุณู ุฏู ุญูููููููููุณู ฺงูุธูููุชูุชูู ููููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ga masu tsarkin rai duk al'amarinsu mai tsarki ne, marasa tsarkin rai kuwa marasa ba da gaskiya, ba wani al'amarinsu da yake mai tsarki, da zuciyarsu da lamirinsu duka marasa tsarki ne.