Titus 1:3 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
da lokacin da Allah ya zaษ“a ya cika sai ya bayyana maganarsa a sarari ta wurin waโ€™azin da aka danฦ™a mini amana ta wurin umarnin Allah Mai Cetonmu,
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽุนูŽู†ู‹ ุงู”ูŽุฏูŽูŠู’ุฏูŽูŠู’ ู„ููˆุงู’ูƒูŽุซู ูŠูŽุจูŽูŠู‘ูŽู†ูŽ ุดู ุชูŽูˆูุฑูู†ู’ ุณูŽฺงููˆุงู†ู’ุณูŽ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ู†ูŽูƒูœู‰ูฐ ูˆูŽุนูŽุธูุŒ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูƒูู…ูŽ ุนูŽูƒูŽ ุจูŽุงู†ู ุงู”ูŽู…ูŽุงู†ูŽุฑู’ุณูŽ ุชูŽูˆูุฑูู†ู’ ุนูู…ูŽุฑู’ู†ูู†ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู…ูŽูŠู’ ุซูœู‰ูฐุชููˆุงู†ู’ู…ูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ya kuwa bayyana maganarsa a lokacin da ya ฦ™ayyade, ta wa'azin da shi Allah Mai Cetonmu ya amince mini in yi, bisa ga umarninsa,