Titus 1:4 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zuwa ga Titus, ษ—ana na gaske a tarayyarmu cikin bangaskiya. Alheri da salama daga Allah Uba da kuma Kiristi Yesu Mai Cetonmu, su kasance tare da kai.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฐููˆูŽุงุบูŽ ุชููŠุชูุณู’ุŒ ุทูŽุงู†ูŽ ู†ูŽุบูŽุณู’ูƒูœู‰ูฐ ุซููƒูู†ู’ ุจูŽู†ู’โ€ŒุบูŽุณู’ูƒููŠูŽ ุฏูŽู…ููƒูœู‰ูฐ ุฏูŽ ุนูุชูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ู…ูุž ุงู”ูŽู„ู’ุญูœู‰ูฐุฑู ุฏูŽ ุณูŽู„ูŽู…ูŽ ุฏูŽุบูŽ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ุนูุจูŽุงุฏูŽ ุงู”ูŽู„ู’ู…ูŽุณููŠุญู ุนููŠุณูŽู‰ูฐ ู…ูŽูŠู’ ุซูœู‰ูฐุชููˆุงู†ู’ู…ู ุณููƒูŽุณูŽู†ู’ุซูœู‰ูฐ ุชูŽุฑูœู‰ูฐุฏูŽูƒูŽูŠู’ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
zuwa ga Titus, ษ—ana na hakika ta wajen bangaskiyarmu mu duka. Alheri da salama na Allah Uba, da na Almasihu Yesu Mai Cetonmu su tabbata a gare ka.