Titus 1:5 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dalilin da ya sa na bar ka a Kirit shi ne don ka daidaita abubuwan da suka rage da ba a kammala ba, ka kuma naษ—a dattawa a kowane gari, yadda na umarce ka.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ู†ูŽุจูŽุฑู’ูƒูŽ ุงู”ูŽ ูƒูุฑูุชู’ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ูƒูŽฺงูŽุงุฑูŽุณูŽ ุฏูŽูŠู’ุฏูŽูŠู’ุชูŽ ุงู”ูŽู„ู’ุนูŽู…ูุฑูŽู†ู’ ุฏูŽ ุณููƒูŽ ุถูŽุบูœู‰ูฐ ุนูŽูŠูุŒ ูƒูŽูƒูู…ูŽ ู†ูŽุทูŽ ุฏูŽุชู‘ูŽุงูˆูŽุง ุนูŽูƒููˆุงู’ูˆูŽู†ูœู‰ูฐ ุบูŽุฑูุŒ ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ูŠูŽุฏู‘ูŽ ู†ูŽุนูู…ูŽุฑู’ุซูœู‰ูฐูƒูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wannan shi ya sa na bar ka a Karita, musamman domin ka ฦ™arasa daidaita al'amuran da suka saura, ka kuma kafa dattawan ikkilisiya a kowane gari, kamar yadda na nushe ka,