Titus 1:6 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dole dattijo yă kasance marar aibi, mijin mace guda, mutumin da ’ya’yansa masu bi ne, waɗanda kuma ba a san su da lalata ko rashin biyayya ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَا كَمَاتَ دَتِّجُواْ يَكَسَنْثٜىٰ مَرَرْ لَيْڢِے أَغَبَنْ مُتَنٜىٰ، مَيْ مَثٜىٰ طَيَ، وَنْدَ كُمَ یَیَنْسَ مَاسُ بَادَ غَسْكِيَ نٜىٰ، كُمَ بَعَظَرْغِنْسُ دَ حَلِنْ إِسْكَنْثِ كُواْ رَشِنْ بِيَيَّبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
sai wanda ya kasance marar abin zargi, mai mace ɗaya, wanda 'ya'yansa suke masu ba da gaskiya, waɗanda ba a zarginsu da aikin masha'a ko na kangara.