Titus 2:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yana koya mana mu ce, โAโaโ ga rashin tsoron Allah da kuma shaโawace-shaโawacen duniya, mu kuma yi rayuwa ta kamunkai, ta adalci da kuma ta tsoron Allah a cikin wannan zamani,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููููุญูููฐุฑูููููู ูููู ูููุงููู ู
ููู ู
ูุจูุฑู ุฑูุงููููุง ู
ูุฑูุฑู ุญููููู ุงูููููู ุฏู ุดูุนูููุซูููฐ ุดูุนูููุซูููฐูู ุฏููููููุงุ ู
ูููู
ูููฐ ููููู
ูุ ู
ูุฐูู
ู ู
ูุงุณู ุบูุณููููู ุงูู ุธููุซูุ ู
ููู ู
ูุงุณู ุญููููู ุงูููููู ุงููููููููู ุฏููููููุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
yana koya mana mu ฦi rashin bin Allah da mugayen sha'awace-sha'awacen duniya, mu kuma yi zamanmu a duniyar nan da natsuwa, da adalci, da kuma bin Allah,