Titus 2:14 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
wanda ya ba da kansa dominmu don yฤƒ fanshe mu daga dukan mugunta yฤƒ kuma tsarkake wa kansa mutanen da suke nasa, waษ—anda suke marmarin yin abin da yake nagari.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุนููŠุณูŽู‰ูฐ ู†ูœู‰ูฐ ูŠูŽุจูŽุงูŠูŽุฑู’ุฏูŽ ูƒูŽู†ู’ุณูŽ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ูŠูŽฺขูŽู†ู’ุดูœู‰ูฐู…ู ุฏูŽุบูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ู…ูุบูู†ู’ุชูŽุงุŒ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ูŠูŽฺŸูŽุจู’ุชูŽุซูœู‰ูฐ ูˆูŽูƒูŽู†ู’ุณูŽ ุฌูŽู…ูŽุนูŽ ุชูŽู…ูุณูŽู…ู‘ูŽู†ู’ ูˆูŽุทูŽู†ู’ุฏูŽ ุณููƒูœู‰ูฐ ุฏูŽ ฺจููˆุธููˆุงู†ู’ ูŠูู†ู’ ุงู”ูŽูŠู‘ููƒูŽู†ู’ ูƒูุฑู’ูƒูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
wanda ya ba da kansa dominmu, domin ya fanso mu daga dukan mugun aiki, ya kuma tsarkake jama'a su zama abin mulkinsa, masu himmar yin kyakkyawan aiki.