Titus 2:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Waɗannan kam, su ne abubuwan da ya kamata ka koyar, ka ƙarfafa ka kuma tsawata da dukan iko. Kada ka yarda wani yă rena ka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَكُواْيَرْ دَ وَطَنَّنْ أَبُبُوَ، كَڧَرْڢَڢَ مَاسُ جِنْكَ، كَكُمَ ڟَاوَتَا مُسُ دَ دُكَنْ إِيكُواْ؞ كَدَ كَيَرْدَ وَنِ يَرٜىٰنَكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka yi ta sanar da waɗannan abubuwa, kana gargaɗar da su, kana tsawatarwa da ƙaƙƙarfan umarni. Kada ka yarda kowa yă raina ka.