Titus 2:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan za su iya su koya wa mata masu ƙuruciya su ƙaunaci mazansu da ’ya’yansu,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَنً ذَاسُ هُواْرَرْ دَ مَاتَا مَاسُ ڧُرُثِيَ سُڧَوْنَثِ مَذَنْسُ دَ یَیَنْسُ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ta haka su koya wa mata masu ƙuruciya su so mazansu da 'ya'yansu,