Titus 2:5 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
su kasance da kamunkai da kuma tsarki, masu aiki a gida, masu kirki da kuma masu biyayya ga mazansu, don kada wani yฤƒ rena maganar Allah.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูุฐูŽู…ูŽ ู…ูŽุงุณู ูƒูŽุงู…ูู†ู’ ูƒูŽู†ู’ุณูุŒ ู…ูŽุงุณู ฺŸูŽุจู’ุชูŽุฑู’ ุฑูŽูŠู’ุŒ ู…ูŽุงุณู ุนููŠูŽ ูƒูู„ูŽ ุฏูŽ ุนููŠูŽู„ูŽู†ู’ุณูุŒ ู…ูŽุงุณู ูƒูุฑู’ูƒูุŒ ู…ูŽุงุณู ู…ููŠฺงูŽ ูƒูŽูŠู’ ุบูŽ ู…ูŽุฐูŽู†ู’ุณูุŒ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ูƒูŽุฏูŽ ุงู”ูŽ ุฑูœู‰ูฐู†ูŽ ู…ูŽุบูŽู†ูŽุฑู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
su kuma kasance natsattsu, masu tsarkin rai, masu kula da gida, masu alheri, masu biyayya ga mazansu, don kada a kushe Maganar Allah.