Titus 2:7 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Cikin kowane abu ka zama musu misali mai kyau ta wurin aikata abin da yake nagari. A cikin koyarwarka ka nuna mutunci da ฦ™wazo
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุนูŽุซููƒูู†ู’ ุฏููƒูŽู†ู’ ูƒููˆุงู’ู…ูœู‰ูฐ ูƒูŽู†ููˆู†ูŽ ูƒูŽู†ู’ูƒูŽ ู…ูุชูู…ู’ ู†ูœู‰ูฐ ู…ูŽูŠู’ ุนูŽูŠู’ูƒู ู†ูŽุบูŽุฑูุŒ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽ ุงู•ูุณูŽ ุงู”ูŽุจูู†ู’ ูƒููˆุงู’ูŠูุž ูƒูŽูŠู ูƒููˆุงู’ูŠูŽุฑู’ูˆูŽุฑู’ูƒูŽ ุฏูŽ ุบูŽุณู’ูƒูœู‰ูฐ ุชูŽุฑูœู‰ูฐุฏูŽ ฺจููˆุฐููˆุงู’ุŒ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kai ma sai ka zama gurbi na aiki nagari ta kowace hanya, da koyarwarka kana nuna rashin jirkituwa, da natsuwa,