Titus 2:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka koya wa bayi su yi wa iyayengijinsu biyayya cikin kowane abu, su yi ƙoƙari su gamshe su, kada su mayar musu da magana,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَاعُمَرْثِ بَايِ سُيِ بِيَيَّ غَ إِيَايٜىٰنْ‌غِجِنْسُ ثِكِنْ كُواْمٜىٰ، سُكُمَسَا أَجِ دَاطِنْسُ؞ كَدَ سُمَيَرْ مُسُ دَ مَغَنَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bayi su yi biyayya ga iyayengijinsu, su kuma gamsar da su ta kowane hali. Kada su yi tsayayya,