Titus 3:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da zarar na aika Artemas ko Tikikus zuwa wurinka, sai ka yi iyakacin ฦoฦarinka ka zo wurina a Nikofolis, domin na yanke shawara in ci damina a can.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนูุฏูู ููุนููููู ุงููุฑูุชูู
ูุณู ูููุงู ุชูููููุณู ููุฑูููููุ ุณููู ูููู ุงููููุงููุซููู ฺงููุงฺูงูุฑููููู ููุฐููุงู ููุฑูููู ุงูู ฺููููขููุงูููุณูุ ุณูุจููุงูุฏู ุงููููุฏู ูููููุฑู ุซููู ุฏูุงู
ููู ุนูุซูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da na aiko Artimas ko Tikikus zuwa wurinka, sai ka yi matuฦar, ฦoฦari ka zo wurina a Nikafolis, don na yi niyyar cin damuna a can.