Titus 3:13 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka yi iyakacin ฦoฦarinka ka taimaki Zenas lauyan nan da Afollos a hanyarsu ka kuma tabbata ba su rasa kome ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููู
ููู ุงููููุงููุซููู ฺงููุงฺูงูุฑููููู ููุชูููู
ููู ุธูููฐููุณู ููููููููููู ุฏู ุงฺููขููุงูููููุงุณู ุณูููุงู
ู ุญูููููุ ููููู
ู ุชูุจููุชูุฑู ุซูููฐูู ุจูุณู ุฑูุณู ูููุงูู
ูููฐุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka yi himmar taimakon Zinas, masanin shari'a, da Afolos, su kamo hanya, ka kuma tabbata ba abin da ya gaza musu.