Titus 3:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
kada su zama masu ษata sunan kowa, su zama masu salama da kulawa, su kuma zama masu matuฦar tawaliโu ga dukan mutane.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุฏู ุณููู ูููููู ู
ููุบูููุฑู ู
ูุบูููุ ููู
ู ุณูุฐููููู ุซููููู ุณูููู
ูุ ุณูููู
ู ููุณูููุซูููฐ ุฏู ุณฺูููงููู ููููุ ุณููููู ูููููุงููู ุซููููููููฐูู ุชูููููุนูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kada su ci naman kowa, kada su yi husuma, sai dai su zama salihai, suna yi wa dukan mutane matuฦar tawali'u.