Zechariah 1:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai mutumin da yake tsaye cikin itatuwan ci-zaฦin ya yi bayani cewa, โSu ne waษanda Ubangiji ya aika koโina a duniya.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ู
ูุชูู
ููู ุฏูููููููฐ ฺูููููฐ ุนูุซููููู ุนูุชูุชููููู ู
ูุฑูุชููู ููุงููู
ูุณู ููุซูููฐ ยซููุทูููููู ุณููููููฐ ููููููููฐูู ููุนููููู ุณููู ุชููููููู ุฏู ูููฐููุงููู ุณููููููู ุณูููุชูุฑู ุนููููุงูุนููู ุซููููู ุฏููููููุงุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai mutumin da yake tsaye a cikin itatuwan ci-zaฦin ya amsa ya ce, โWaษannan su ne Ubangiji ya aike su su yi tsaron duniya, suna kai da kawowa.โ