Zechariah 1:13 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Ubangiji ya yi wa mala’ikan da ya yi magana da ni magana da kalmomi masu daɗi da kuma masu ta’azantarwa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَهْوٜىٰهْ كُوَ يَيِ وَمَلاَىِٕكَنْ دَيَكٜىٰ مَغَنَ دَنِے كَلْمُواْمِنْ أَلْحٜىٰرِ دَ نَتَعَظِيَّ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Ubangiji ya amsa wa mala'ikan da yake magana da ni da magana ta alheri da ta ta'azantarwa.