Zechariah 1:14 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai mala’ikan da yake magana da ni ya ce, “Ka yi shelar maganan nan, ga abin da Ubangiji Maɗaukaki ya ce, ‘Ina kishi domin Urushalima da Sihiyona,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ مَلاَىِٕكَنْ دَ يَيِ مَغَنَ دَنِے يَثٜىٰ مِنِ «كَيِ شٜىٰلَ ثٜىٰوَ ‹إِنْجِ يَهْوٜىٰهْ مَيْ ضُنْدُنَا ، إِنَدَ ثِكَكِّيَرْ ڧَوْنَ عَكَنْ عُرُوشَلِيمَ دَ سِهِيُواْنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mala'ikan kuma da yake magana da ni ya ce, in yi shela in ce, “Ubangiji Mai Runduna ya ce yana jin ƙishin Urushalima da Sihiyona ƙwarai.