Zechariah 1:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kada ku zama kamar kakanninku, waษanda annabawa na dฤ suka ce musu, ga abin da Ubangiji Maษaukaki ya ce, โKu juya daga mugayen hanyoyinku da mugayen abubuwan da kuke yi.โ Amma ba su saurara ba, ko ma su kula da ni, in ji Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุฏู ููุฐูู
ู ููู
ูุฑู ููุงููููููููู ููุทูููุฏู ุงูููููุจูุงููุง ููุฏูุง ุณููููู ู
ูุณู ููุนูุธู ุณููู ุซูููฐูู โนุงููููุฌู ููููููููฐูู ู
ููู ุถูููุฏูููุง ุ ููุฌูููููุงู ููุจูุฑู ุจููู ู
ููุบูููููฐูู ูููููููุงููููููู ุฏู ู
ููุบูููููฐูู ุงูููููููููููุโบ ุนูู
ููุง ุจูุณูุฌูุจูุ ุจููููููฐ ุณูุงููููููุชูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kada ku zama kamar kakanninku, waษanda annabawa na dฤ suka yi ta yi musu shela suna cewa, โUbangiji Mai Runduna ya ce, ku bar mugayen hanyoyinku da mugayen ayyukanku.โ Amma ba su ji ba, ba su kuwa kula ba, ni Ubangiji na faษa.