Zechariah 1:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma maganata da dokokina da na umarta ta wurin bayina annabawa fa, ashe, ba su tabbata ba a kan kakanninku? โSaโan nan suka tuba suka ce, โ Ubangiji Maษaukaki ya yi mana daidai abin da hanyoyinmu suka cancanci mu samu, kamar dai yadda ya yi niyya yi.โโโ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ู
ูุบูููุงุชู ุฏู ฺงููฐุนูุฏููุงูุฏููู ููุทูููุฏู ููุนูู
ูุฑูุซู ุจูุงูููู ุงูููููุจูุงููุงุ ุงููููุ ุณูููุซููู ุนููููู ููุงูููููููููุ ุณูุจููุงูุฏู ุญููู ุณููู ุฌูููููุงู ุซููููู ุชููุจู ุณูููุซูููฐุ โนุฏูููุฏููู ููู
ูุฑู ููุฏูู ููููููููฐูู ู
ููู ุถูููุฏูููุง ูููู ููููู ูููู ุฏูู
ูู ุจูุณูุบู ูููููููุงููููู ุชฺูขูููุฑูู
ู ุฏู ุงูููููููููู
ูุ ุญููู ูููู ููุซููู ุงููุจูููุฏู ููุซูููฐ ุฐููู ููุฏูู
ููุโบ ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma maganata da dokokina waษanda na umarta wa bayina annabawa, sun tabbata a kan kakanninku, sai suka tuba, suka ce, โKamar yadda Ubangiji Mai Runduna ya yi niyya ya yi da mu saboda hanyoyinmu da ayyukanmu, haka kuwa ya yi da mu.โ โ