Zechariah 10:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gumaka suna maganganun ruษu, masu duba suna ganin wahayoyin ฦarya, suna faษa mafarkan ฦarya suna ba da taโaziyyar banza. Saboda haka mutane suna yawo kamar tumaki waษanda suke shan wahala saboda rashin makiyayi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ูุชูููููฐ ุณููู ุจููู ุบูู
ููู ู
ูุงุณู ู
ูุบูููโุบููููู ุจูููุธูุ ุณููู ุชูู
ูุจูููุฑู ุจููุงูููููููฐ ู
ูุงุณู ุบููููู ุฑูุนููููุงููููู ฺงูุถูููุงุ ุณููู ุจููู ู
ูุงุณู ุฏููุจูุง ู
ูุงุณู ู
ฺูขูุฑููููู ฺงูุถูููุงุ ุฏููุงูู
ููู ุญููู ู
ูุชูููููฐ ุณููู ูููฐููุงู ุจูุฑูููุชููู ููู
ูุฑู ุงููููููุ ุณููู ุดููู ูููููู ุณูุจููุงูุฏู ุจู ู
ูููููุงููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama maganar shirme kan gida yake yi, Masu dลซba suna ganin wahayin ฦarya, Masu mafarkai suna faษar ฦarya, Ta'aziyyarsu ta banza ce. Domin haka mutane suna ta yawo kamar tumaki, Suna shan wahala saboda rashin makiyayi.