Zechariah 10:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โZan ฦarfafa gidan Yahuda in kuma ceci gidan Yusuf. Zan maido da su domin ina jin tausayinsu. Za su zama kamar ban taษa ฦinsu ba, gama ni ne Ubangiji Allahnsu zan kuma amsa musu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฐููู ฺงูุฑฺูขฺูขู ุบูุฏููู ูููููุฏูุ ุงููููููู
ู ุซูููฐุซู ุบูุฏููู ูููุณฺูขูุ ุฐููู ุฏูุงููุงู ุฏูุณูู ุณูุจููุงูุฏู ุงูููู ุฌููู ุชูููุณูููููุณูุ ุฐูุงุณู ููุณูููุซูููฐ ููู
ูุฑู ุจููู ุชููปู ููููุฑู ุฏูุณููุจูุ ุบูู
ูุง ููููููฐ ููููููููฐูู ุงูููููู ููุณูุ ุฐููู ููู
ูุฌู ุงููุฏููุนูุฑูุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โZan sa jama'ar Yahuza ta yi ฦarfi, Zan ceci jama'ar Yusufu. Zan dawo da su domin ina jin tausayinsu. Za su zama kamar waษanda ban taษa ฦyale su ba, Gama ni Ubangiji Allahnsu ne, Zan amsa musu.