Zechariah 10:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan ba da alama in kuma tattara su. Ba shakka zan fanshe su; za su yi yawa kamar yadda suke a dā.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَنْ بَادَ عَلَمَ إِنْتَتَّرَاسُ، غَمَا ذَنْ ڢَنْشٜىٰسُ؞ ذَنْ سَاسُ سُيِيَوَ كَمَرْ يَدَّ سُكٜىٰ أَدَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Zan yafato su in tattaro su, Gama zan fanshe su, Zan sa su su yi yawa kamar yadda suke yi a dā.