Zechariah 11:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na faษa musu cewa, โIn kun ga ya fi kyau, ku biya ni; in kuwa ba haka ba, ku riฦe.โ Saboda haka suka biya ni azurfa talatin.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ููุซูููฐู
ูุณู ยซุนูุฏููู ูููู ุบูุง ุฏูููุฏูููููููฐุ ุณููู ููุจูููุงูู ููุงุฏูููุ ุนูุฏููู ููู
ู ุจููููู ุจูููููฐุ ุชููุงูุ ููุฑฺูงูููฐ ุงููุจูููููุยป ุณููู ุณูููุจูููุงูู ููุทููู ุงููุธูุฑฺูขูุง ุชูููุงุชูููุ ููุงุฏููู ููููฐููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai na ce musu, โIdan kun ga daidai ne sai ku biya ni hakkina, idan kuwa ba haka ba ne, to, ku riฦe abinku!โ Sai suka biya ni tsabar azurfa talatin, ladana.