Zechariah 11:14 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai na karya sandana na biyu mai suna Haษinkai, ta haka na karya โyanโuwantakar da take tsakanin Yahuda da Israโila.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนููู ููููุฑููู ุณูููุฏููู ููุจููู ู
ููู ุณูููู ยซุญูุทููู ููููยปุ ูููู ุญููู ุฏููุงูู
ููู ุงูููู ููููู ุซูููฐูู ููููุฑููู ุฒูู
ูููุซููู ุฏูููููููฐ ฺูููุงูููู ูููููุฏู ุฏู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan kuma na karya sandana na biyun mai suna โHaษa Kai,โ wato alama ke nan da ta nuna na kawar da 'yan'uwancin da yake tsakanin Yahuza da Isra'ila.