Zechariah 11:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Ubangiji ya ce mini, “Ka sāke ɗaukar kayan aiki na wawan makiyayi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يَهْوٜىٰهْ يَثٜىٰ مِنِ «كَسَاكٜىٰ طَوْكَرْ كَايَنْ عَيْكِ نَمَكِيَايِنْ بَنْظَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji kuwa ya ce mini, “Ka sāke ɗaukar kayan aiki na makiyayi marar amfani.