Zechariah 11:16 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama zan tฤ da makiyayi a ฦasar wanda ba zai kula da ษatattu, ko yฤ nemi ฦanana, ko yฤ warkar da waษanda suka ji ciwo, ko kuma ciyar da masu lafiya ba, sai dai zai ci naman keษaษษun tumaki, yฤ farfasa kofatonsu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูู
ูุง ุงูููู ุดูุฑููู ุชูุงุฏู ูููู ู
ูููููุงูู ุนฺูงูุณูุฑู ููููุฏู ุจูุฐููู ุฏูุงู
ู ุฏู ุชูู
ููููู ุฏูุณูููููฐ ฺขูุณูููููุชูุฑู ู
ูุชูููุจูุ ุจูุฐููู ููู
ู ููููฐู
ู ฺงุงููููุงูู ุชูู
ููู ุจูุ ูููุงู ููููุฑูููุฑูุฏู ููุทูููุฏู ุณููู ููุฑูููููฐุจูุ ูููุงู ููุซูููุฑูุฏู ู
ูุงุณู ููุงฺขูููุจูุ ุนูู
ููุง ุฐูููุซู ููุงู
ููู ู
ูุงุณู ฺงูุจูุ ฺููขูุฑฺูขูุดูููฐ ุชฺูขููู ฺงฺูขูุงฺขูููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama ga shi, zan sa wani makiyayi a ฦasan nan, wanda ba zai kula da masu lalacewa ba, ko waษanda suka warwatse, ko ya warkar da gurgu, ko ya ciyar da waษanda suka ragu, amma zai ci naman masu ฦiba, ya farfashe kofatonsu.