Zechariah 11:17 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Kaito ga banzan makiyayin nan, wanda ya bar garken! Bari takobi yă sare hannunsa da idonsa na dama! Bari hannunsa yă shanye gaba ƙaf, idonsa na dama kuma yă makance sarai!”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«كَيْتُوانْكَ مَكِيَايِنْ بَنْظَ، مَيْ بَرِنْ غَرْكٜىٰنْ تُمَكِ! بَرِ تَكُواْبِے يَسَارٜىٰ حَنُّنْكَ يَثِرٜىٰ عِدُوانْ دَامَنْكَ! بَرِ حَنُّنْكَ يَشَنْيٜىٰ كَكَڢْ، عِدُوانْ دَامَنْكَ يَمَكَنْتَ كَڢْ!»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Taka ta ƙare, kai makiyayi marar amfani, Wanda yakan bar tumakin! Da ma takobi ya sari dantsensa da idonsa na dama! Da ma hannunsa ya shanye sarai, Idonsa na dama kuma ya makance!”