Zechariah 11:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku ji kukan makiyaya; an ษata musu wuraren kiwonsu masu ciyayi! Ku ji rurin zakoki; an lalatar da jejin Urdun!
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฌู ู
ูุฑูููุฑู ููููููู ู
ูููููุงููุ ุบูู
ูุง ุงูููููปูุงุชู ู
ูุณู ุฏูุฑูุฌูุฑูุณู! ุฌู ู
ูุฑูููุฑู ููููููู ุฐูุงูููุงูููุ ุบูู
ูุง ุงููููููููููู ุฏูุงุฌููู ูููุงูุฏููู!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku ji kukan makiyaya, Gama an ษata musu darajarsu. Ji rurin zakoki, Gama an lalatar da jejin Urdun.