Zechariah 11:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Masu sayensu sun yanyanka su, suka kuwa tafi ba hukunci. Masu sayar da su sun ce, โYabi Ubangiji, na yi arziki!โ Makiyayansu ma ba su ji tausayinsu ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ูุงุณู ุณูููููฐูู ุชูู
ููููู ุณููููู ููุดูููฐ ุชูู
ููู ุจูุงุชูุฑูููฐุฏู ุงููููุญูููููุชูุณูุจูุ ู
ูุงุณู ุณูููุฑููู ููู
ู ุณูููููุซูููฐุ โนุงููููุจูุฑููู ุชูุง ุชูุจููุชูุง ุบู ููููููููฐูู ุ ูููู ุงููุฑูุฒฺูงู!โบ ูููุงู ู
ูููููุงููููุณู ุจูุณูุฌู ุชูููุณูููููุณูุจูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Masu sayensu za su yanyanka su, ba za a kuwa hukunta su ba. Masu sayar da su kuma za su yi hamdala gare ni, su ce sun sami dukiya. Makiyayansu kuwa ba su ji tausayinsu ba.