Zechariah 11:9 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
na ce, โ€œBa zan zama makiyayinku ba. Bari masu mutuwa su mutu, masu hallaka kuma su hallaka. Bari waษ—anda suka ragu su ci naman juna.โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽุนูŽู†ู‹ ู†ูŽุซูœู‰ูฐ ยซุจูŽุฐูŽู†ู’ ุฐูŽู…ูŽ ู…ูŽูƒููŠูŽุงูŠูู†ู’ูƒูุจูŽุž ุจูŽุฑู ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ุฐูŽูŠู’ ู…ูุชู ูŠูŽู…ูุชูุž ุงู”ูŽุจูู†ู’ ุฏูŽ ูƒูู…ูŽ ุฐูŽูŠู’ ู‡ูŽู„ู‘ูŽูƒูŽุŒ ุจูŽุฑู ูŠูŽู‡ูŽู„ู‘ูŽูƒูŽุž ูˆูŽุทูŽู†ู’ุฏูŽ ูƒูู…ูŽ ุณูู†ู’ ุฑูŽุบู ุจูŽุฑู ุณูุซู ู†ูŽุงู…ูŽู†ู’ ุฌููˆู†ูŽู†ู’ุณู!ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai na ce wa tumakin, ba zan yi kiwonsu ba, โ€œWaษ—anda za su mutu sai su mutu, waษ—anda kuma za su hallaka, to, sai su hallaka. Sauran da suka ragu kuma, su yi ta cin naman junansu!โ€