Zechariah 12:1 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Annabci, maganar Ubangiji game da Israโ€™ila. Ubangiji, wanda ya shimfiษ—a sammai, wanda ya kafa harsashin duniya, wanda kuma ya yi ruhun mutum a cikinsa ya ce,
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุบูŽุง ุณูŽฺงููˆุงู’ ุฏูŽุบูŽ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุบูŽู…ูœู‰ูฐุฏูŽ ุงู•ูุณู’ุฑูŽูฐู“ุกููŠู„ูŽุž ุงู•ูู†ู’ุฌู ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุŒ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽุดูู…ู’ฺขูุทูŽุง ุณูŽู…ู‘ูŽูŠู’ุŒ ูŠูŽูƒูŽฺขูŽ ุชููˆุดูœู‰ูฐู†ู’ ุฏููˆู†ููŠูŽุงุŒ ูŠูŽูƒูู…ูŽ ุตูฺขู‘ูŽุชูŽุง ู…ูุชูู…ู’ ูŠูŽู‡ููˆุฑูŽ ู…ูŽุณูŽ ู†ูู…ู’ฺขูŽุดูู†ู’ ุฑูŽูŠู’ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ga maganar Ubangiji game da Isra'ila. Ubangiji wanda ya shimfiษ—a sammai, ya kirkiro duniya, ya kuma sa rai a cikin mutum, ya ce,