Zechariah 12:14 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
dukan sauran iyalan kuma da matansu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكَنْ سَوْرَنْ عِيَلَنْ دَ سُكَ رَغُ، كُواْوَنٜىٰ عِيَلِ ذَاسُ وَارٜىٰ كَنْسُ، مَاتَنْسُ كُمَ عَكٜىٰٻٜىٰ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sauran dukan iyalan da suka ragu za su yi nasu makoki a keɓe, matansu kuma a keɓe.”