Zechariah 12:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A ranan nan, saโad da duk alโumman duniya za su tayar mata, zan sa Urushalima ta zama dutsen da ba a iya matsarwa ga dukan alโummai. Duk waษanda suka yi ฦoฦari su matsar da shi za su ji ciwo.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูู ุฑูุงููุฑู ูููู ุฐูููุณูุง ุนูุฑููุดููููู
ู ุชูุฐูู
ู ููู
ูุฑู ฺงูุชููุงูู ุฏฺูููููฐ ู
ููู ูููููู ุบู ุฏููููู ฺงูุจููููุ ุฏููู ููููุฏู ูููู ฺงููุงฺูงูุฑููู ุทูุบู ุดูุ ุฏฺูููููฐูู ุฐููู ฺููงู ุดูุ ุฏููููู ฺงูุจูููููู ุฏููููููุง ุฐูุงุณู ููููฐููููููฐุชู ุฏููุงูู
ููู ุณููู ุบูุงุจูุงุฏู ุนูุชูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A ran nan zan sa Urushalima ta zama dutse mai nauyi ga dukan al'ummai. Duk wanda ya ษaga ta zai ji wa kansa mugun rauni. Dukan al'umman duniya za su taru su kewaye ta.