Zechariah 12:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan shugabannin Yahuda za su ce a cikin zukatansu, ‘Mutanen Urushalima suna da ƙarfi domin Ubangiji Maɗaukaki shi ne Allahnsu.’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَنً شُوغَبَنِّنْ يَهُودَ ذَاسُثٜىٰ أَ ظُكَاتَنْسُ، ‹مَذَوْنَنْ عُرُوشَلِيمَ سُنْ سَامِ ڧَرْڢِے ثِكِنْ اللَّهْ نْسُ، يَهْوٜىٰهْ مَيْ ضُنْدُنَا ؞›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan iyalan Yahuza za su ce wa kansu, ‘Ubangiji Allah Maɗaukaki yana ƙarfafa mutanensa waɗanda suke zaune a Urushalima.’