Zechariah 12:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โA ranan nan zan sa shugabannin Yahuda su zama kamar tukunyar wuta a tarin itacen wuta; kamar harshen wuta a dammunan hatsi. Za su ฦone dukan mutanen da suke kewaye da su hagu da dama, amma babu abin da zai taษa mutanen Urushalima.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุงูู ุฑูุงููุฑู ูููู ุฐูููุณูุง ุฏูููโุบููุงูุบููู ูููููุฏู ุณูุฐูู
ู ููู
ูุฑู ุณูููุฏูุง ู
ููู ููุชูุง ููุณูุฏู ุชููููู ุงููุชูุงุซูููฐูู ููุชูุงุ ูููุงู ููู
ูุฑู ููุฑูุดูููฐูู ููุชูุง ุงููุฏูู
ู ุญฺููุ ุฐูุงุณูุซูููููููฐ ุฏููููู ฺงูุจูููููู ุฏู ุณููู ููููฐููููููฐุณู ููุบู ุฏู ุฏูุงู
ูุ ุนูู
ููุง ุจูุงุจู ุงููุจูููุฏู ุฐููู ุชููปู ู
ูุชูููููฐูู ุนูุฑููุดููููู
ูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โA ranan nan zan sa iyalan Yahuza su zama kamar wuta a kurmi, ko kuwa a gonar da hatsi ya nuna. Za su halaka dukan al'umman da suke kewaye da su. Amma mutanen Urushalima za su yi zamansu lami lafiya.