Zechariah 12:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A ranan nan zan fito don in hallaka dukan al’umman da suka yaƙi Urushalima.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ رَانَرْ نَنْ كُمَ ذَنْ تَبَّتَا نَهَلَّكَ دُكَنْ أَلْعُمَّنْ دَ سُكَذُواْ سُيِ يَاڧِ دَ عُرُوشَلِيمَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A ranar kuma zan hallaka dukan al'umman da suka zo su yi yaƙi da Urushalima.