Zechariah 13:3 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In kuma wani ya yi annabci, sai mahaifinsa da mahaifiyarsa su ce masa, โ€˜Ba za ka rayu ba, gama kana faษ—ar ฦ™arya da sunan Ubangiji.โ€™ Saโ€™ad da yake yin annabci, iyayensa za su soke shi da takobi.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุนูุฏูŽู†ู’ ุญูŽุฑู’ ูŠูŽูƒูŽุณูŽู†ู’ุซูœู‰ูฐ ูˆูŽู†ู ูŠูŽุซููŠุบูŽุจูŽุฏูŽ ูŠูู†ู’ ุงู”ูŽู†ู‘ูŽุจู’ุซูุŒ ุณูŽูŠู’ ุจูŽุงุจูŽู†ู’ุณูŽ ูƒููˆุงู’ ู…ูŽุงู…ูŽุฑู’ุณูŽ ุฏูŽ ุณููƒูŽ ุญูŽูŠู’ฺขูœู‰ูฐุดู ุณูุซูœู‰ูฐ ู…ูŽุณูŽุŒ โ€นุจูŽุฐูŽุงูƒูŽ ุฑูŽุงูŠู ุจูŽุŒ ุบูŽู…ูŽุง ูƒูŽู†ูŽ ฺขูŽุทูู†ู’ ฺงูŽุถู’ูŠูŽุง ุฏูŽ ุณููˆู†ูŽู†ู’ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุžโ€บ ุณูŽุนูŽู†ู‹ ุจูŽุงุจูŽู†ู’ุณูŽ ุฏูŽ ู…ูŽุงู…ูŽุฑู’ุณูŽ ุณูุณููˆุงู’ูƒูœู‰ูฐุดู ุณูŽุนูŽุฏู‘ูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ุงู”ูŽู†ู‘ูŽุจู’ุซูู†ู’ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan har yanzu wani ya ci gaba da yin annabci, sai mahaifinsa da mahaifiyarsa su ce masa, โ€˜Ba za ka rayu ba, gama kana faษ—ar ฦ™arya da sunan Ubangiji.โ€™ Sa'an nan mahaifinsa da mahaifiyarsa su soke shi sa'ad da yake annabcin.