Zechariah 13:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In wani ya tambaye shi, โWaษanne miyaku ne haka a jikinka?โ Zai amsa yฤ ce, โMiyakun da aka yi mini a gidan abokaina ne.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูุฏููู ูููู ููุซูููฐ ู
ูุณูุ โนุชููุงูุ ู
ูููฐููููฐููููฐ ุฏูููููููู ุฑูููููููููููู ุนฺูงูุฑูุฌูููููุโบ ุฐููู ุงููู
ูุณู ููุซูููฐุ โนุณููููููฐ ุฑูููููููููุฏู ููุณูุงู
ู ุงููุบูุฏููู ุงููุจููุงูููููููุโบ ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan wani ya tambaye shi cewa, โWaษannan raunukan da suke a hannuwanka fa?โ Zai ce, โAi, raunuka ne da aka yi mini a gidan abokaina.โ โ