Zechariah 13:9 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wannan kashi ษ—aya bisa ukun zan kawo in sa a cikin wuta; zan tace su kamar azurfa in gwada su kamar zinariya. Za su kira bisa sunana zan kuwa amsa musu; zan ce, โ€˜Su mutanena ne,โ€™ za su kuma ce, โ€˜ Ubangiji ne Allahnmu.โ€™โ€†โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุทูŽูŠูŽ ุซููƒูู†ู’ ุนููƒูู†ู’ุŒ ุฐูŽู†ู’ ฺ ููˆุฏูŽ ุฏูŽ ูˆูุชูŽุงุŒ ุฐูŽู†ู’ ุชูŽุงุซูœู‰ูฐุณู ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ูŠูŽุฏู‘ูŽ ุนูŽูƒูœู‰ูฐูŠู ูˆูŽ ุงู”ูŽุธูุฑู’ฺขูŽุงุŒ ุฐูŽู†ู’ ฺ ููˆุฏูŽุงุณู ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ูŠูŽุฏู‘ูŽ ุนูŽูƒูœู‰ูฐูŠู ูˆูŽุธููŠู†ูŽุงุฑููŠูŽุž ุฐูŽุงุณู ูƒูุฑูŽุง ุบูŽ ุณููˆู†ูŽู†ูŽุŒ ุฐูŽู†ู’ ูƒููˆูŽ ุงู”ูŽู…ู’ุณูŽู…ูุณูุž ุฐูŽู†ู’ุซูœู‰ูฐุŒ โ€นูˆูŽุทูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ูŽู†ูœู‰ูฐุžโ€บ ูƒููˆุงู’ูˆูŽู†ู‘ูœู‰ูฐู†ู’ุณู ูƒููˆูŽ ุฐูŽูŠู’ ุงู”ูŽู…ู’ุณูŽุŒ โ€น ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ูŽุง ู†ูœู‰ูฐุžโ€บ ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sulusi ษ—ayan da ya ragu kuwa zan tura cikin wuta, Zan tace su da wuta kamar yadda akan tace azurfa, Zan gwada su kamar yadda akan gwada zinariya. Za su kira gare ni, Zan kuwa amsa musu, Zan ce, โ€˜Su jama'ata ne,โ€™ Su kuma za su ce, โ€˜Ubangiji shi ne Allahnmu.โ€™ โ€