Zechariah 14:1 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ranar Ubangiji tana zuwa sa’ad da za a raba muku ganimar da aka washe daga gare ku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَاشِ رَانَ تَنَ ذُوَا، رَانَرْ دَ يَهْوٜىٰهْ ذَيْ حُكُنْتَكُ؞ أَ رَانَرْ، كَايَنْ دَ عَكَ ڨُوثٜىٰ عَيَاڧِ دَغَ ثِكِنْ عُرُوشَلِيمَ ذَاعَ رَبَ أَعِدَنُونْكُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ga ranar Ubangiji tana zuwa sa'ad da za a raba ganimar da aka ƙwace daga gare ku a kan idonku.