Zechariah 14:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ga balaโin da Ubangiji zai bugi dukan alโumman da suka yi yaฦi da Urushalima. Fatar jikinsu za tฤ ruษe tun suna tsaye a ฦafafunsu, idanunsu za su ruษe a cikin kwarminsu, harsunansu kuma zai ruษe a cikin bakunansu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูุง ุงููุฑููู ุจูููุนููู ุฏู ููููููููฐูู ุฐููู ุนููููู ููุฏููููู ฺงูุจูููููู ุฏูุณูููููฐ ููุงฺงู ุฏู ุนูุฑููุดููููู
ูุ ฺขูุชูุฑู ุฌูููููุณู ุฐูุงุชู ุถููปู ุชููู ุณูููุงูููู ุงฺูููููููฐุ ุนูุฏููููููุณู ุฐูุงุณู ุถููปู ุงูู ุนูููุฏู ุณูููููฐ ุงูู ฺขูุณูููุฑูุณูุ ููู
ู ููุฑูุดูููฐูู ูููุงููููููููฐููุณู ุฐููู ุถููปู ุซููููู ุจูุงููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ga annobar da Ubangiji zai bugi dukan al'ummai da ita, wato su da suka tafi su yi yaฦi da Urushalima. Naman jikunansu zai ruษe lokacin da suke a tsaye. Idanunsu kuma za su ruษe cikin kwarminsu. Harsunansu za su ruษe a bakunansu.