Zechariah 14:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Irin wannan bala’i zai auko wa dawakai da alfadarai, raƙuma da jakuna, da kuma dukan dabbobi a wannan sansani.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَلَعِ إِرِنْ وَنَّنْ ذَيْ ڢَاطُواْ وَ دَوَكِ دَ جَاكُنَنْ دُواْكِ دَ رَاڧُمَ دَ دُكَنْ دَبُّواْبِنْ دَسُكٜىٰ أَ سَنْسَنِنْ يَاڧِنْ ڧَبِيلُنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Annoba irin wannan kuma za ta faɗo wa dawakai da alfadarai, da raƙuma, da jakuna, da dukan dabbobin da suke cikin sansaninsu.