Zechariah 14:18 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In mutanen Masar ba su haura sun yi sujada ba, ba za su sami ruwan sama ba. Ubangiji zai kawo masu balaโin da ya aika wa alโumman da ba su haura sun yi Bikin Tabanakul ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูุฏููู ู
ูุตูุฑูุงููุง ุจูุณู ููููุฑู ุฐูููุง ุนูุฑููุดููููู
ู ุฏููุงูู
ููู ุจููู ุจูููููุงููู ุจูุ ุจูุฐูุงุนููู ู
ูุชู ุถููู ุณูู
ูุจูุ ููููููููฐูู ููู
ู ุฐููู ูููฐููุงู ู
ูุชู ุงููุฑููู ุจูููุนูููุฏู ูููููฐููุงููู ฺงูุจูููููู ุฏู ุณฺูููงู ุฐูููุง ุจููู ุจูููููุงูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan al'ummar Masar ba ta halarci Idin Bukkoki ba, ba za a yi mata ruwan sama ba. Ubangiji kuma zai kawo mata irin annobar da ya kawo wa al'umman da suka ฦi halartar Idin Bukkoki.